Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi garkuwa da mutum 18 a Kaduna

Mutanen yankin sun shiga firgici bayan ’yan bindigar sun sace mutum 18.

Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe

Har yanzu matasa, wadanda suka fi babatu a kan bukatar sauyi, ba sa yankar katin zabe

Buhari ya nada sabon shugaban NCDC

Adetifa dai zai maye gurbin Ihekweazu, wanda ya sami sabon matsayi a WHO.

Muna roka wa Najeriya shugaba kamar Buhari a 2023 —Umahi

Gwamnan Ebonyi ya roka wa Najeriya samun shugaba ‘mai tausayi’ kamar Buhari.

Matakan da muka dauka sun hana ’yan bindiga sakat a Zamfara – Matawalle

Ya ce sojoji na ci gaba da kai hare-hare kuna ana samun gagarumar nasara.