Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa sai yanzu Buhari ya fara sauya ministoci

A karo na farko a shekara shida, Shugaba Muhammadu Buhari ya yi waje da wasu ministoci

Sojoji sun mika wa gwamantin Borno ’yan Boko Haram 565

Gwamnatin Borno za ta ci gaba da kula da tababbun ’yan Boko Haram.

Daliban Zamfara 5 sun tsere daga hannun masu garkuwa

Yanzu saura Maliban Makarantar Kaya 69 a hannun masu garkuwar.

Kotu ta sa a duba kwakwalwar Sheikh Abduljabbar

Abduljabbar ya ki cewa uffan a gaban kotu

Daukar makami don kare kai laifi ne —Babban Hafsan Soji

Janar Irabor ya ce doka ta hana daukar makami don kare kai