Manyan Labarai

Manyan Labarai

An tsare mafarautan Kano 6 a kurkukun Imo wata 11 ba tare da shari’a ba

Mafarauta shida ’yan asalin jihar Kano sun koka kan tsawon lokacin da suka shafe a tsare a kurkukun jihar Imo, inda suka ce sun shafe kusan shekara gu

Harin Amurka ya jefa mu cikin fargaba – Mazauna kauyen Sakkawato

Mazauna garin Jabo a ƙaramar hukumar Tambuwal ta jihar Sokoto sun shiga cikin tsananin fargaba da yammacin Alhamis bayan Amurka ta kaddamar da hare-ha

NAJERIYA A YAU: Yadda Kiristoci Ke Gudanar Da Bikin Kirsimeti A Cikin Musulmi

Yadda kiristoci ke gudanar da bukukuwan kiristimeti a cikin Musulmai da yadda dangantaka ke kasancewa tsakaninsu.

Amurka ta ƙaddamar da hari kan ’yan ta’adda a Nijeriya

Trump ne ya bayyana hakan cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Truth Social a daren nan.

Yadda aka gudanar da bikin Kirsimeti a Katsina

“Muna gudanar da bikinmu cikin kwanciyar hankali babu wata damuwa. Nan cikin garin Katsina aka haife ni har na girma na kuma je garin mu na yo a