A boye ake satar kudi a gwamnatin Buhari — Amaechi
Ana satar kudi salin alin sabanin yadda ake yi a fili a lokacin gwamnatocin da suka gabata.
Manyan Labarai
Ana satar kudi salin alin sabanin yadda ake yi a fili a lokacin gwamnatocin da suka gabata.
A kwanan nan Kyaftin Abdulkarim Na’Allah ya shiga daga ciki.
Hisbah ta kuma musanta cewa ba ta hukunta masu hannu da shuni.
“Ba ina cewa ba a sata ba ne, amma ba irin ta baya ba.”
Ya ce abin da gwamnati ta yi ya fi na ayyana su a ’yan ta’adda.