Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sarki ya kaddamar da aikin lantarki daga hasken rana a Bichi

Akalla gidaje 12,000 ne ake sa ran za su amfana da shirin a masarautar.

An kara farashin wutar lantarki a Najeriya

NERC ta amince kamfanonin raba wutar su kara farashi daga 1 ga watan Satumba, 2021.

Yadda dokar hana fita ta jefa mutanen Jos cikin kunci

Mutanen na rokon gwamnati ta sassautar dokar hana fita a garin Jos.

’Yan bindiga sun sako Daliban Bethel Baptist 32

Har yanzu sauran daliban makarantar na hannun masu garkuwar.

Kashe-kashe: ‘Mutanen Filato su tashi su kare kansu’

Majalisa ta ba Gwamna Lalong mako biyu ya dau kataki kan masu kisan gilla.