Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sabon Hari: Matasan Jos sun jibge gawarwaki a Gidan Gwamnati

Gawarwaki sama da 20 masu zanga-zanga suka jejjera a kofar gidan gwamnati.

Abubuwan da ya kamata ku sani a kan ranar Hausa

Yaren Hausa dai na da masu amfani da shi sama da mutum miliyan 150 a duniya.

‘Akwai ’yan gudun hijirar Kamaru 73,000 a Najeriya’

Akalla mutum 300 ne ke shigowa daga Kamaru neman mafaka a kowanne mako.

Yadda Daruruwan Likitoci Ke Tururuwar Barin Najeriya

Akalla likitoci 500 ne aka ba da rahoton sun yi jarrabawar Ma’aikatar Lafiya ta Saudiyya

Fadar Shugaban Kasa ta dora alhakin kashe-kashe kan gwamnan Benuwai

Fadar Shugaban Kasa ta zargi Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai da tunzura jama’a ta hanyar furta kalaman kiyayya masu rura wutar kabilanci. Hakan n