Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ladanin masallacin Madina ya rasu

Hukumomi a Saudiyya sun ce Sheikh Faisal Nouman ya rasu a birnin Madina ranar Laraba bayan fama da jinya

Zulum ya yi Allah wadai da harin ƙunar baƙin wake a masallaci

Wannan hari dai wani ɗan ƙunar baƙin wake ne da ake zargin ɗan Boko Haram ko Ƙungiyar ISWAP ne ya kai, ya kutsa kai cikin masallacin

An kama ’yar Najeriyar da ta ɓoye hodar Iblis ta N195m a cikin burodi a Indiya

An kama wata ’yar Najeriya, Olajide Iyanuoluwa, a ƙasar Indiya da gram 121 na hodar Iblis mai darajar kimanin Naira miliyan 195, da ake zargin ta ɓoye

ASUU da Gwamnatin Tarayya sun sake tattauna yarjejeniyar 2009

Za ake duba sabuwar yarjejeniyar duk bayan shekaru uku.

NLC ta nemi ’yan Najeriya su yi watsi da dokokin haraji

Shugaban NLC ya ce dole ne ‘yan Najeriya su haɗa kai wajen neman adalci kan abin da ya shafe su.