Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa ba za mu gurfanar da tubabbun ’yan Boko Haram a kotu ba – Gwamnati

Gwamnatin ta ce yin hakan ya saba da tanade-tanaden kasa da kasa.

An kama dan bindiga da makaman AK-47 guda 53 a Nasarawa

An gano albarusai 260 a hannun dan bindigar da ake nema ruwa a jallo.

Gazawar Shugaba Buhari ta kai makura, inji PDP

PDP ta ce Buhari ya kasa cika ko daya daga cikin alkawura uku da ya dauka.

Ban taba tunanin zama Sarki ba —Sarkin Bichi

Muhimman abubuwan da za ku so sani kan Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero.

’Yan bindiga sun karkashe juna a musayar wuta

Azal ta fada wa ’yan bindigar a wurin rabon kudin fansa.