Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Pantami ya daura auren Yusuf Buhari da Gimbiya Zahra

Alhaji Aminu Dantata ne waliyyi, Mamman Daura kuma uban ango.

’Yan bindiga sun kashe dakarun soji 7 a Katsina

’Yan bindigar sun yi wa sojojin kwantan-bauna, suka bude musu wuta.

Buhari ya sake sabunta wa’adin shugabannin JAMB da NUC da UBEC

Hakan ya biyo bayan shawarar da Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya bayar.

Hodar Iblis ta mamaye Jihar Bauchi – NDLEA

NDLEA ta kuma ce ta gano wuraren da ake hada-hadar a Jihar.

EFCC ta kulle wani gida mallakin Kwankwaso a Kano

EFCC ta kulle wani gida mallakin Sanata Kwankwaso a Kano.