Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: ‘Halin Kunci Da Muke Ciki A Sansanin Gudun Hijira Yayin Bikin Kirsimeti’

Yadda wasu ke gudanar da bukuwan kirsimeti a sansanin gudun hijira cikin kuncin rayuwa.

Ɗan ƙunar baƙin wake ya ta da bam a masallaci a Maiduguri

Rahotanni sun nuna cewar ɗan ƙunar baƙin waken ya shiga Masallacin ne a ɓoye.

’Yan majalisar dokokin Kano 2 sun rasu

‘Yan majalisar dokokin biyun sun rasu a ranar Laraba.

Kwamitin majalisa ya kusa kammala binciken dokokin haraji 

An kafa kwamitin mai mutum bakwai ne domin duba dokokin harajin da aka amince da su.

Mutum 12 sun rasu a hatsarin mota a Filato da Kogi

Hukumar ta gargaɗi direbobi kan muhimmancin kiyaye dokokin hanya da tuƙi.