Manyan Labarai

Manyan Labarai

A kame wadanda suka kashe matafiya a Jos — Buhari

Ba za mu taba yarda da irin wannan kisan gillar ba.

Kisan matafiya: An sanya dokar hana fita a Filato

Gwamnan ya ce an cafke mutum 20 da ake zargin na da hannu a kisan matafiyan.

Cewa masu garkuwa da ni na yi sam ban san matata ba – Kwamishinan Neja

“Daga nan sai suka tambayeni ko matata ce, inda nace musu a’a.”

An gano karin gawarwakin matafiya 7 a Jos

An gano karin gawarwakin matafiya bakwai wadanda aka kai wa hari sannan aka daddatsa su a hanyar Gada-Biyu da ke Karamar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar

’Yan bindiga sun hallaka manoma 8 a Kaduna

Rahotanni sun ce an kashe su ne lokacin da suke tsaka da aiki a gonakinsu.