Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matasan Irigwe sun kashe Fulani 25 a Jos

Wani wanda ya tsallake rijiya da baya ya ce ’yan daba ne suka kai harin.

’Yan sanda sun ceto shugaban Jam’iyyar APC a Neja

’Yan sanda sun baza koma don cafke wadanda suka yi garkuwa da shi.

Yajin aiki: Gwamnatin Tarayya ta maka likitoci a kotu

Ministan ya ce likitocin sun yi gajen hakuri kan yarjejeniyarsu da gwamnati.

Yajin aikin likitoci: Sarkin Musulmi ya damu matuka

Sarkin Musulmi ya bukaci gwamnati da likitocin da su dawo teburin sulhu.

Fashewar Gurneti ta hallaka yara 5 a Borno

Biyu daga cikin yaran sun mutu nan take, uku kuma a asibiti.