Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya dawo daga Landan bayan kwana 18

Daga a 2015 zuwa yau, Buhari ya shafe jimlar kwana 201 a kasar Burtaniya.

Da an biya min kudin fansa, da na ajiye aikina – Kwamishinan Neja

“Ban kwato ni aka yi ba, kuma ba kudin fansa aka biya ba, kawai ikon Allah ne.”

Ahmed Joda: Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Tarayya ya rasu

Shugaban kwamitin mika mulki a 2015 ya rasu a asibiti yana da shekara 91.

Dan Arewa ne kadai zai iya lashe wa PDP zabe a 2023 – Dokpesi

Ya ce ba yadda za a yi PDP ta lashe zaben in ta tsayar da dan takara daga Kudu.

’Yan fada sun kange Buhari daga masu fadar gaskiya —Dalung

Suna fakewa da COVID-19 su hana masu fada masa gaskiya ganin shi.