Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a kawo karshen ta’addanci a 2022 —Zulum

Zulum ya dakatar da albashin ma’aikatan lafiya da suka yi fashin aiki.

Gwamnati za ta janye takunkumin Twitter

Lai Mohammed ya ce Twitter ya amince da sharudan da Najeriya ta gindaya.

Ban bijire wa umarnin Osinbajo ba —Malami

Ministan ya ce shawara ya bayar a matsayinsa na nlauya ba Antoni-Janar ba.

Lambar NIN ta wajaba ga masu zana jarrabawar WAEC a 2022

Wannan ya yi daidai da umarnin da Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta bayar.

Halin Ni-’Ya-Su: Wa Ya Kamata Ya Jikan ’Yan Gudun Hijira?

Me ya sa mawadata ba sa tallafa wa ’yan gudun hijira?