Manyan Labarai

Manyan Labarai

Halin Ni-’Ya-Su: Wa Ya Kamata Ya Jikan ’Yan Gudun Hijira?

Me ya sa mawadata ba sa tallafa wa ’yan gudun hijira?

Dangote ne kadai ya shiga jerin attajiran duniya na Bloomberg daga Najeriya

A yanzu dai yawan abin da ya mallaka ya kai Dalar Amurka biliyan 17.8.

WAEC ta sanar da ranar fara jarrabawar WASSCE ta 2021

Za a fara jarrabawar ne ranar Litinin, 16 ga watan Agustan 2021.

An kashe mutum 112, an sace 160 a Kaduna da Filato a wata daya – Rahoto

Rahoton ya zargi hukumomin Najeriya da gazawa wajen kare ’yan kasa

Kwamandojin Boko Haram na neman yafiyar ’yan Najeriya

Mayaka 355 da iyalansu mutum 746 sun mika wuya a Bama, Jihar Borno.