Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ana Laluben Hanyar Sa Yara Miliyan 10 A Makaranta A Najeriya

Wata gidauniyar kasa-da-kasa mai cibiya a kasar Birtaniya ta ce za ta hada gwiwa da gwamnatin Najeriya don shawo kan manyan matsalolin da ke hana yara

1443: Talata ce 1 ga watan sabuwar shekara – Sarkin Musulmi

Hakan dai ya biyo bayan rashin ganin jinjirin wata ranar Lahadi.

Sojoji sun kashe rikakkun ’yan bindiga 4 a Kaduna

An kuma karkashe wasu da dama yayin hare-haren da aka kai musu ta sama.

COVID-19: Saudiyya za ta biya iyalan ma’aikatan lafiyar da suka mutu N54m

Wadanda za su amfana su ne iyalan ma’aikata ’yan asalin kasar da kuma baki.

Za a dawo da sufurin jiragen kasa daga Legas zuwa Kano a watan Agusta

Jirgin zai rika barin Legas da yammacin Juma’a, ya isa Kano safiyar Lahadi.