Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta tashi a babbar kasuwar Terminus da ke Jos

Wata gobara da ta tashi a daren Talata a kasuwar Terminus da ke Jos, babban birnin Jihar Filato, ta lalata shaguna 25.

‘’Yan ta’adda sun fara amfani da POS wajen karɓar kuɗin fansa’

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi kan yadda ’yan ta’adda ke ƙirƙirar sabbin hanyoyi, ciki har da amfani da na’urar POS, wajen karɓar kudin fansa da kuma

NAJERIYA A YAU: Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti

Yadda farashin kayayyaki suke kasancewa a wasu kasuwanni gabanin bukukwan kirsimeti da kuma na karshen shekara.

Gwamnan Gombe ya kori hadimansa 4 kan cin zarafin Kansila

Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da korar wasu hadimansa hudu nan take, bayan samun su da hannu a cin zarafin wani a jihar.

Jirgin babban hafsan sojin Libya ya yi batan dabo a Turkiyya

Jirgin ya nemi izinin yin saukar gaggawa kafin daga bisani a daini jin duriyarsa