Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta yi watsi da bukatar Abduljabbar kan mukabala

Yana neman kotu ta soke rahoton alkalan mukabalarsa da malaman Kano.

Messi ya bar Barcelona bayan shekara 21

Messi ba zai ci gaba da zama a kungiyar ba saboda matsin tattalin arziki.

An yi garkuwa da iyayen Shugaban Majalisar Zamfara

’Yan bindiga sun dauke mahaifinsa da matarsa da kuma kawunsa a lokaci guda.

Boko Haram ta kashe sojoji 24 a Chadi

Boko Haram ta kashe fiye da mutum 36,000 cikin shekaru 12.

Yadda Jam’iyyar PDP Ta Fada Tsaka Mai Wuya

Kwamitin Amintattun PDP zai zauna don bitar guguwar da ke neman kai jam’iyyar kasa.