Manyan Labarai

Manyan Labarai

ASUU: Dalibai sun fara kokawa da barazanar yajin aiki

Daliban sun roki gwamnati da ta kawo karshen takaddamar yajin aikin na ASUU.

Sabbin masu yi wa kasa hidima 21 sun kamu da COVID-19 a Taraba

Yanzu haka an killace wadanda suka kamu a sansanin basu horo.

Akwa United ta lashe Firimiyar Najeriya a karon farko a tarihinta

Bayan shekara 25 da kafuwa, Akwa United ta lashe Firimiyar Najeriya.

Karbar cin hanci: An dakatar da DCP Abba Kyari daga aiki

Hakan na da alaka da zargin da ake masa cikin damfarar da Hushpuppi ya yi.

‘Najeriya za ta karbi rigakafin COVID-19 miliyan 4’

Ana sa ran nan da mako mai zuwa za a fara yi wa mutane allurar.