Manyan Labarai

Manyan Labarai

Daliban FGC Yauri 2 sun tsere daga hannun ’yan bindiga

Daliban sun kubuta bayan kusan wata biyu a hannun masu garkuwa.

’Yan bindiga na bore kan sauke sarki a Zamfara

Sun sha alwashin ci gaba da kai farmaki har sai an mayar da sarkin kan kujerarsa.

Makabartar Gombe da ake binne akalla jarirai 10 a kullum

Akalla jarirai 10 ake binne wa a kullum a Babbar Makabartar birnin Gombe da ke da nisan wasu ’yan kilomitoci daga cikin gari. Masu hakan kabari a maka

Mutum 3 sun mutu bayan ambaliya ta shafe hanyar Bauchi zuwa Kano

Akalla mutum uku ne suka nitse a ruwan kuma ba a kai ga ceto su ba.

DSS ta saki Yahudawan da ta kama bayan shafe kwana 20 a tsare

Tun da farko dai an zargesu ne da alaka da IPOB.