Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta kaddamar da dakaru 2,000 na rundunar tsaron al’umma

An kaddamar da dakarun ne a daidai lokacin da jihar ke fama da matsalolin tsaro da suka shafi ayyukan daba, kwacen waya, shaye-shaye da kuma ayyukan ’

’Yan bindiga sun harbi Mataimakin Kwamshinan ’yan sanda a Jigawa

Jami’an sun kai samamen ne bayan samun rahoto kan ’yan bindigar da ake zargi da kai wa ’yan sanda hari

Masu garkuwa na namen N42m kan ’yan Maulidin da suka sace a Filato

Masu garkuwa da mutanen na name a biya su Naira miliyan 1.5 kowanne daga cikin mutane 28 da ke hannunsu.

NAJERIYA A YAU: Cushe-cushen Da Ake Zargin An Yi A Sabbin Dokokin Haraji

A ɗaya ɓangaren kuma, Fadar Shugaban Ƙasa ta yi nuni da cewa abin da aka yi gyara ne na fasaha da tsari, ba sauya ma’anar doka ba.

Gwamnatin Tarayya ta ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ’yan ta’adda

Mohammed Idris ya bayya cewa wannan mataki ya kawo ƙarshen rudani kan matsayin irin waɗannan laifuka