Manyan Labarai

Manyan Labarai

Farashin Dala zai fadi warwas a Najeriya

Bankuna sun bayar da tabbacin cewa farashin Dala zai koma N423.

Ofishin Akanta-Janar ya ciri N665.8bn ba bisa ka’ida ba

Majalisa ta ba Ofishin Akanta-Janar na Tarayya wata biyu a dawo da kudaden.

Amurka ta fasa sayar wa Najeriya jiragen yaki

Majalisar Amurka ta hana kasar sayar wa Najeriya makamai da jiragen yaki.

Haramta Wa ‘Yan Canji Dala: Abin Da Ka Iya Biyo Baya

Bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da daina sayar wa ‘yan canji dala farashinta ya fara tashi

EFCC ta tsare Tanko Al-Makura kan zargin rashawa

EFCC ta cafke tsohon gwamnan kan zargin badakala.