Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amurka ta fasa sayar wa Najeriya jiragen yaki

Majalisar Amurka ta hana kasar sayar wa Najeriya makamai da jiragen yaki.

Haramta Wa ‘Yan Canji Dala: Abin Da Ka Iya Biyo Baya

Bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da daina sayar wa ‘yan canji dala farashinta ya fara tashi

EFCC ta tsare Tanko Al-Makura kan zargin rashawa

EFCC ta cafke tsohon gwamnan kan zargin badakala.

‘Buhari ya fi shekara 40 yana zuwa Landan a duba lafiyarsa’

Buhari yana da halin a duba lafiyarsa a Landan.

Kotu ta ba da umarnin sakin Zakzaky da matarsa

Kotun ta sallami malamin da matarsa a ranar Laraba bayan shafe shekaru a daure.