Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan IPOB sun kashe DPO a mahaifar Gwamnan Imo

Sun kashe shi ne lokacin da yake kokarin kare kansa.

Kotu ta daure Sunday Igboho a Jamhuriyar Benin

Sai dai kotun ta ki amincewa da bukatar tisa keyarsa zuwa Najeriya.

‘Yan bindiga sun kashe gomman mutane a Zamfara

Gomman mutane sun rasa rayukansu a sanadiyar harin.

Rundunar ‘yan sandan Kano ta gayyaci Muhuyi Magaji

A halin yanzu Muhuyi Magaji yana hannu jami’an ‘yan sanda.

‘Buhari ya mayar da Fadar Shugaban Kasa hedikwatar APC’

Muna Allah wadai da salo na rashin gaskiya da ake bi.