Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Abin da ya sa mijina ya kashe kansa’

An taba kai shi neman magani a kokarin gyara masa hali.

Sallah: An yi wa fursunoni 136 afuwa a Kano

An ba wa fursunonin kudin mota domin komawa garuruwansu.

Daliban Yauri 90 sun yi Sallah a hannun ’yan bindiga

Sama da wata daya da sace daliban Kwalejin Yauri da malamansu.

An ceto mutum 100 da ’yan bindiga suka sace a Zamfara

Aikin ceton ya dauki lokaci ne saboda yawan wadanda aka sace.

An yi yunkurin caka wa Shugaban Mali wuka a filin Idi

Maharin ya yi yunkurin hallaka Shugaban ne da wuka amma bai yi nasara ba.