Turji: Dan bindiga ya sako mutum 150 a Zamfara
Turji ya sako mutane da dabbobin da ya kame bayan an tsare mahaifinsa.
Manyan Labarai
Turji ya sako mutane da dabbobin da ya kame bayan an tsare mahaifinsa.
“Kasancewar ba ma jam’iyya daya ba ya nufin ni ba mai gidansa ba ne.”
Daga cikin wadanda suka mutu, shida yara ne, takwas kuma manya.
Sai dai ya bayyana kokwanton ko APC za ta ba shi tikitin takarar a 2023.
Daga nan aka dakatar da aikin Hajji na tsawon shekara 10 a Makka….