Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a kashe N6.25bn wajen samar da wuraren kiwo a Katsina – Masari

Yanzu Jihar ce za ta kasance a gaba wajen samar da wuraren kiwo a kasar nan.

Kotu ta aike da Sheikh Abduljabbar gidan yari

An tuhumi malamin da furta kalaman batanci ga Annabi da sahabbansa

Za a fara rataye ’yan bindiga a Neja

Ya kuma ce masu samar musu da bayanai su ma yanzu rataye su za a rika yi.

Majalisar Wakilai ta amince da kudurorin dokar zabe da na man fetur

An dai amince da kudurorin ne bayan yi musu karatun dalla-dalla.

’Yan bindiga sun harbe Janar din soja

Kwanan nan aka nada shi a matsayin Darakta a Hedikwatar Sojin Kasa.