NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Tafka A Kasuwar Kafintoci Da Ke Kano
Wannan gobara da ba a san musabbabinta ba, ta janyo asarar miliyoyin Naira tare da jefa waɗanda abin ya shafa cikin mawuyacin hali.
Manyan Labarai
Wannan gobara da ba a san musabbabinta ba, ta janyo asarar miliyoyin Naira tare da jefa waɗanda abin ya shafa cikin mawuyacin hali.
“An kira salla a masallatai domin sanar da jama’a su fito da makamai su kare kansu, kuma jama’a sun amsa kiran.”
Sojojin sun kama wani fitaccen shugaban ’yan bindiga da ya daɗe yana addabar al’ummomi da matafiya a kan hanyar Binuwai zuwa Taraba.
Sojoji sun biya diyya ga waɗanda harin jirgin yaƙi ya shafa a Sakkwato
Kawo yanzu dai babu wani cikakken bayani kan yadda aka ceto ɗaliban.