Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun hallaka ’yan bindiga 120 a dajin Zamfara

An kai harin ne bayan samun rahotannin sirri kan shige da ficensu a dajin.

An fara gyaran makabartar Gashuwa da ruwa ya yi wa barna

Binciken Aminiya ya gano akalla kabari 650 ne suka burma sakamakon ruwan sama.

Za a fara daure barayin akwatin zabe shekara 20

Dokar ta kuma tanadi daurin shekara 10 kan mai sayar da katin zabensa

Tambuwal zai rushe kauyen da ya zama maboyar bata-gari a Sakkwato

Gwamnan ya ce mazauna yankin na zaune ba bisa ka’ida ba.

An kashe mutum 222, an yi wa 20 fyade a wata 3 a Kaduna – Rahoto

An dai sami alkaluman ne daga jami’an tsaro.