Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ganduje ya maye gurbin Muhuyi Magaji Rimin Gado

Ana zargin akwai tsamin dangantaka tsakanin Muhuyi da Ganduje saboda wani bincike.

Buhari ya bai wa Jega sabon mukami

Jega ya samu sabon mukami a zamanin gwamnatin Buhari.

Ba ni da alaka da kowace jam’iyyar siyasa —Onochie

Ban kasance mamba ga kowace jam’iyyar siyasa ba a fadin kasar nan.

Ranar Asabar za a yi mukabalar Abduljabbar da malaman Kano

An zargi Abduljabbar da yin batanci ga Sahabban Manzon Allah S.A.W.

Satar dalibai: UNICEF ya ja kunnen Najeriya

UNICEF ya ce idan ba a hanzarta daukar mataki ba. za a shiga wani bala’i