Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abun fashewa ya jikkata yara 3 a Kaduna

An yanke wa daya daga cikin yaran hannayensa.

Matashiya ta rasu a zanga-zangar kafa kasar Yarbawa

An ruwaito cewa harsashi ne ya kubuce ya yi ajalin matashiyar.

Abin da ya sa na cire dana daga makarantar gwamnati – El-Rufa’i

Gwamnan ya ce sau bitu makarantar na fuskantar barazanar kai hari daga ‘yan bindiga.

Ubangiji ne Ya kaddara hawana karagar mahaifina –Sarkin Kano

Ina godiya ga Allah da wannan baiwa da Ya yi min domin abin alfaharin kowane da ne ya gaji magabatansa.

Yadda El-Rufa’i ya cire dansa daga makarantar gwamnati a cikin sirri

A lokacin mutane sun dauka sanya shi a makarantar zai inganta harkar ilimi a Jihar.