Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe ’yan bindiga a wurin karbar kudin fansa

Mafarauta sun ceto mutumin da aka sace bayan kashe ’yan bindigar.

Za a rataye ’yan bindiga da masu satar mutane a Neja

Masu hada baki da su ma za a yanke musu hukuncin ratayewa.

Matawalle ya zama jagoran APC a Zamfara

An mika wa Matawalle tutar jam’iyyar APC yayin gangamin da aka gudanar a Gusau.

Yadda aka cafke Nnamdi Kanu a kasar waje

Jami’an tsaron Najeriya sun taso keyarsa domin ya fuskanci hukunci.

Kotu ta tsare shugaban IPOB, Nnamdi Kanu

Gwamnati ta gurfanar da Kanu a gaban kotu ranar Talata bayan ta cafke shi.