Manyan Labarai

Manyan Labarai

An cafke dan aikin shugaban kungiyar ISWAP

An cafke Wida Kachalla da mai jigilar kayan kungiyar ISWAP a kasuwa.

An nada Buratai jakadan Najeriya a Benin

Buratai zai wakilci Najeriya a matsayin jakada a Jamhuriyyar Benin.

NLC za ta ci gaba da yajin aiki a Kaduna

Ci gaban yajin aikin kungiyar a Jihar na iya zama na gama-gari a Najeriya.

APC za ta samu matsala idan Buhari ya sauka daga mulki —Lawan

Lawan ya bukaci APC ta nemo mafita kafin saukar Buhari a 2023.

An kashe dan bindiga yana kokarin sace mutane

Jami’an tsaro sun harbe shi a yayin da ’yan bindiga ke neman sace dan kasar waje.