Manyan Labarai

Manyan Labarai

Satar dalibai na barazana ga ilimi a Arewa – Ahmed Lawan

Ya ce matsalar tsaron na barazana ga harkar ilimin wacce dama ke cikin wani hali.

SSS ta kama mawaki a Kano kan wakar batanci

Hukumar ta ce ta kama mawakin ne don gudun kada a afka masa.

IPOB ta kulla kawance da ’yan tawayen Kamaru

Kawancen zai kunshi bayar da horo da musayar makamai tsakanin kungiyoyin biyu.

An sake ceto wasu karin daliban da aka sace a Kebbi

Gwamnan Kebbi ya kira gayyar shiga daji domin ceto daliban FGC Yauri.

Yajin Aiki: Kada mu dauki mataki a zarge mu da wata manufa — ASUU

Har yanzu gwamnati tana rike da albashin mambobin ASUU na watanni 13.