Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun ceto Kansila da malami da aka sace a Borno

Sojojin rundunar 27 Task Force Brigade tare da haɗin gwiwar rundunar 135 Special Forces Battalion da kuma ‘yan ƙungiyar Sibiliyan JTF ne suka ce

Tinubu ya buƙaci majalisa ta tsawaita wa’adin kasafin 2025 zuwa Maris 2026

Haka kuma ya nemi a tsawaita aiwatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 har zuwa ranar 31 ga watan Maris, 2026.

NAFDAC ta lalata jabun kayayyaki na N65bn a Kano da Oyo

Hukumar ta gargaɗi masu aikata ire-iren waɗannan ayyuka da su daina ko ta saka ƙafar wando ɗaya da su.

NAJERIYA A YAU: Darasin Da Za a Yi Koyi Dashi Cikin Takaddamar Dangote Da Farukh Ahmed

Darussan da za a iya amfana da su daga takaddamar Aliko Dangote da Faruk Ahmed.

Abubukar Malami zai ci gaba da zama a komar EFCC

Mai shari’a Babangida Hassan ya ce, ba zai iya bayar da neman belinsa ba saboda kotun ƙoli ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare tsohon Ministan domi