Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tegina: Mutum 15 sun tsere daga hannun ’yan bindiga

Sun tsere yayin da masu tsaronsu suka bige da bacci bayan sun bugu da barasa.

An harbe ’yan bindiga 14 da suka kai hari caji ofis a Binuwai

Lamarin dai ya faru ne a garin Katsina-Ala da ke Jihar da safiyar Lahadi.

Masu neman a sake fasalin kasa basu san me hakan ke nufi ba – Buhari

Ya ce masu neman a raba kasar nan sun jahilci tarihi.

Abin da limaman jihohin Arewa 19 suka tattauna a Abuja

Yayin taron, sun tattauna kan samar da maslaha ga al’ummar kasa.

UAE ta dage haramcin shiga kasarta ga ’yan Najeriya

Hakan da zai share fagen dawo da sufurin jiragen sama tsakanin kasashen biyu