Kwalejin Yauri: ’Yan bindiga sun bar sako za su dawo
Dan Majalisar Tarayya daga yankin ya ce ’yan bindiga na cikin karensu ba babbaka.
Manyan Labarai
Dan Majalisar Tarayya daga yankin ya ce ’yan bindiga na cikin karensu ba babbaka.
’Yan bindigar sun sace Mataimakin Firinsifal sun harbi dalibai sun sace wasu.
Sun kashe jami’an tsaro masu gadin makarantar, suka yi wa dalibai luguden wuta.
Maharan sun kashe mutane da dama tare da sace dabobbi a yayin harin.
Kada mu bari makiyanmu su wargaza mana ikon mallaka da muke da shi.