Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu kwato dubban kadarorin Hukumar Gidan Waya — Pantami

Mun karbo wani fili da Gwamnatin Kaduna ta kwace shekara da shekaru.

Jakadan Isra’ila ya rasa gidan haya a Morocco

Da suka gano ko wane ne mai neman hayar, masu gidan babu shiri suka ki ba da hayar.

Yadda Fani-Kayode ya hada ni da Nnamdi Kanu — Asari Dokubo

Biyafara za ta kasance karkashin mugun mutum irin Nnamdi Kanu.

Soke aikin hajji: An daina yi wa maniyyata bita a Yobe

An daina yi wa maniyyatan bita bayan soke aikin hajjin ‘yan ketare da Saudiyya ta yi.

Majalisa na son sabon Hafsan Sojin Kasa ya magance matsalar tsaro

Sabon Hafsan Sojin ya bukaci hadin kan jama’a don kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.