Iyayen daliban Islamiyyar Tegina sun fara barar kudin fansar ’ya’yansu
Iyayen daliban na bin masallatai da coci-coci neman barar kudin ceto daliban.
Manyan Labarai
Iyayen daliban na bin masallatai da coci-coci neman barar kudin ceto daliban.
Ya kuma ce hukumar za ta fara kwace filayen da aka raba wa masu harkar gine-gine.
Ko a makon da ya wuce dai sai da Soyinka ya goyi bayan masu yunkurin ballewa daga kasar.
Abdulrasheed Bawa ya ce ko a makon jiya sai da aka yi barazanar aika shi lahira.
Emefiele ya ce Najeriya na da karfin buga kudaden kasancewar ta fara buga nata tun shekarun 1960.