Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhun albasa ya kai N22,000 a Kwara

“Albasar N100 yanzu bata isa ta yin girki. Wacce na siya ta N500 yanzu a da ita nake saye N100.”

’Yan sanda sun dakile harin ’yan fashi a Kaduna

‘Yan sandan sun kwato makamai da motar da aka yi yunkurin fashi da ita.

Jiragen yaki sun yi wa ’yan bindiga luguden wuta

Jiragen sun yi luguden wuta na awanni kan maboyan ’yan bidiga da masu garkuwa.

An kashe Fulani 16,000 a bana — Miyetti Allah

An sace mana shanu da kudinsu ya kai naira biliyan 10 a fadin kasar nan.

’Yan bindiga sun mamaye Zariya —Sarkin Zazzau

Sarkin Zazzau ya ce barikin sojin da ke Masarautarsa bai hana ’yan bindiga kai hari ba.