Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin rushe Majalisar Zartaswar Jihar Bauchi — Bala Mohammed

Bana son aiki da wadanda basu fahimci mece ce siyasa ba.

Tattaunawa ce kadai zata magance matsalolin Najeriya – Gbajabiamila

Ya ce kowacce kasa a duniya na fama da irin nata kalubalen.

Kodin: NDLEA ta kama kwalba 100,000 a tashar jirgi

An kama sundukin Kodin da kuma ganyen kara kuzari a tashoshin jirage.

Mun cire ’yan Najeriya 10.5m daga kangin talauci —Buhari

Mutum miliyan 100 muke son cirewa daga kangin talauci cikin shekara 10.

Zamfara: An dakatar da Sarkin Zurmi kan ayyukan ’yan bindiga

Gwamna Matawalle ya ba da sati uku a kawo rahoton binciken sarkin da ya dakatar nan take.