Manyan Labarai

Manyan Labarai

2023: Musulmi Bayerabe muke so ya mulki Najeriya

Babu adalci idan aka bayar da takarar Shugaban Kasa ga Kirista Bayerabe.

Sana’ar fim ta koya mini alheri —Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Gabon ta ce farin cikinta shi ne ta ga ta kyautata wa mabukata.

Masu kai wa ’yan sanda hari su kuka da kansu —Buhari

Buhari ya lashi takobin sa kafar wando da masu kai hari cibiyoyin ’yan sanda.

Za a fara aikin jirgin kasa daga Kaduna zuwa Kano a watan nan

Nan da sati uku za a fara shimfida layin dogo daga Kaduna zuwa Kano.

Yaki da rashawa akwai wahala a mulkin farar hula — Buhari

A baya na samu saukin yaki da rashawa don akwai mutane da dama da aka tura gidan kaso.