Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya amshi wayar hannu ta farko da aka kera a Najeriya

An kera wayoyin da kayan da ake samarwa a cikin gida a Najeriya

Gwamnan Bauchi ya sallami kwamishinoninsa

Gwamnan ya sallami masu rike da mukaman siyasa a gwamnatinsa.

Makarantu 62,000 na fuskantar barazanar tsaro

Bincike ya gano makarantun gwamnati ne suka fi fusknatar barazanar.

’Yan bindiga sun sace mata 60 a Zamfara

Maharan sun kashe mutum hudu sun kona gidaje bayan sace mata 60.

An rufe Jami’ar KASU kan karin kudin makaranta

A karshe an rufe jami’ar saboda zanga-zangar dalibai kan karin kudin makaranta.