Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dakatar da Twitter: Najeriya ta gayyaci jakadun kasashen Yamma

Gwamnatin Najeriya ta gayyaci jakadun kasashen da suka soke ta kan rufe Twitter.

Gwamnati ta umarci kafafen yada labaran Najeriya su rufe shafukansu na Twitter

An umarci dukkan kafafen yada labarai da su rufe shafukansu na Twitter nan take.

An gano gawar mutum 97 da jirgi ya kife da su a Kebbi

Jirgi da ya taso daga Lokon Minna ya kife inda ya hallaka fiye da mutum 100.

Hanyoyin da za a bi don magance matsalar tsaro — Janar Kukasheka

Kusan ko’ina akwai matsalolin tsaro wadanda suka addabi jama’a.

Zan kawo karshen rikicin Fulani da Makiyaya a Najeriya — Yariman Bakura

Fulani ’yan uwana ne don sunan da ake kiran Kakana Amadu Bahillace.