Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Takunkumin Amurka Zai Shafi Tattalin Arzikin ‘Yan Najeriya

‘Yan Najeriya da dama na nuna damuwa kan takunkumin da kasar Amurka ta sanyawa wasu ‘yan Najeriya da kuma yadda hakan zai shafi tattalin a

Zargi: Shugaban NMDPRA ya yi murabus daga muƙaminsa

Farouk ya yi murabus daga muƙaminsa bayan ganawa da Shugaba Tinubu a ranar Laraba.

Bafarawa ya sauya sheƙa zuwa jami’yyar APC

Bafarawa ya sanar da sauya sheƙarsa da kansa a ranar Laraba.

Akwai cushe a dokokin harajin Tinubu – Dan majalisa

Ɗan Majalisar Wakilai, Abdulsammad Dasuki (PDP, Sakkwato) ya yi zargin cewa akwai banbance-banbance tsakanin dokokin harajin da Majalisar Dokoki ta am

Tinubu ya gana da shugabannin ƙwadago kan zanga-zangar rashin tsaro

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da shugabannin ƙwadago a ranar Talata kan zanga-zangar ƙasa da suka shirya, yayin da ake ci gaba da ƙoƙari