Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojan da ya kashe jami’in kwastam ya kashe kansa

Soja ya kashe kansa bayan ya bindige jami’in kwastam da suke aiki tare.

Abin da ya sa beli kyauta ke zama ‘maganar ’yan sanda’

Jama’a na zargin hannun manyan jami’an ’yan sanda a karbar kudin beli.

CAN ta bukaci a rushe kotunan Musulunci

Kungiyar Kiristocin na kuma neman a daidaita maza da mata a wurin rabon gado.

’Yan bindiga sun kai hari a Kano

An kai harin bayan Ganduje ya koka cewa ’yan bindiga na taruwa a Dajin Falgore.

Ana zargin malama da yi wa dalibinta dukan da ya yi ajalinsa a Kano

Sai kawai kawo min shi aka yi ranga-ranga wai ba shi da lafiya.