Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ana zargin malama da yi wa dalibinta dukan da ya yi ajalinsa a Kano

Sai kawai kawo min shi aka yi ranga-ranga wai ba shi da lafiya.

’Yan bindiga sun fara dandazo a Kano — Ganduje

Ina neman taimakon rundunar sojin kasa da su kawo mana dauki da gaggawa.

Limamin Masallacin Harami ya jinjina wa Zulum

Jihar Borno ta shahara da gwanayen makaranta Alkur’ani a duniya.

Yadda batun sauya sunan Najeriya ke ci gaba da yamutsa hazo a Twitter

’Yan Najeriya da dama na yin tururuwa zuwa kafafen sada zumunta na zamani domin tofa albarkacin bakinsu kan bukatar sauya sunan kasar zuwa Hadaddiyar

Rikicin IPOB: Dillalai sun dakatar da kai albasa Jihohin Kudu maso Gabas

Daukar matakin dai ya biyo bayan kwace tirela biyu na albasar da ake zargin ’yan IPOB da yi.