Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ana kokarin korar ma’aikatan lafiya 600 a Kaduna saboda shiga yajin aiki’

Ya ce a cikinsu har da wasu mutum biyu da ’yan bindiga suka sace makonni bakwai da suka gabata.

Buhari na neman majalisa ta amince da kara shekarun ritayar malamai zuwa 65

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba ya aike da kudurin da ke neman Majalisar Dokoki ta Tarayya ta kara shekarun ritayar malaman makaranta d

Najeriya na zargin Twitter da hannu a fafutikar kafa kasar Biyafara

Hakan dai na zuwa ne bayan shafin ya goge wani sako da Shugaba Buhari ya wallafa a shafinsa.

Kamfanoni 75 sun nuna sha’awar sayen tituna 12 daga Gwamnatin Tarayya

Akalla kamfanoni 75 ne suka mika bukatarsu ta sayen manyan titunan Gwamnatin Tarayya guda 12 da ake kokarin cefanarwa. Manyan hanyoyin da ke cikin ruk

Zan ba wa masu tada tarzoma a Najeriya mamaki —Buhari

Buhari ya ce masu tada tarzoma za su fuskanci tsattsauran hukunci.