Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun aika wadanda suka kashe Gulak lahira

Jami’an tsaro sun gano haramtacciyar kungiyar IPOB ce ta kashe Ahmed Gulak.

An sace daliban Islamiyya 200 a Neja

Tun da safe ’yan bindigar ke aikata ta’asa daban daban a garin.

An sake kai wa ofishin INEC hari a Imo

Ko a jiya sai da aka kone ofishin ‘yan sanda da kotuka biyu a yankin.

Martanin ’Yan sanda kan kisan Ahmad Gulak

’Yan bindiga sun harbe Ahmed Gulak a hanyarsa ta komawa Abuja daga Imo.

Gobara ta tashi a kasuwar kayan mota ta Ladipo

Gobarar ta lakume wani babban bene da ake sayar da kayayyakin mota.