Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ceto mutum 30 a hatsarin jirgin Kebbi

Masu aikin ceto sun gano gawa 46 bayan hatsarin jirgin ruwa a Jihar Kebbi.

N-Power: Za mu dauki rukuni na uku —Minista

Minista Sadiya ta ce hankalinsu ya koma kan daukar matasan N-Power na gaba.

Janar Farouk Yahaya ya zama Babban Hafsan Sojin Kasa

Kimanin mako guda bayan rasuwar Janar Ibrahim Attahiru a hatsarin jirgi.

Yawon kiwo ya saba wa Musulunci —Masari

Gwamnan Katsina ya ce yawon kiwo ba Musulunci ba ne.

Mutum 154 sun bace bayan kifewar jirgin ruwa a Kebbi

Jirgin ruwan mai dauke da fasinja 180 ya kife bayan awanni da fara tafiya